Tuwon shinkafa da miyan kumbi

Anty Ummi. @cook_20578721
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki jara shinkafan tuwo Saiki zuba ruwan dazaimiki Saiki daura awuta Saiki rege shinkafan saboda kasa, Saiki juye shinkafan inya fara tafasa Saiki rage wutan inyayi, Saiki tuka Saiki Kara barinshi ya tirara Saikiyi malmala.
- 2
Dafarko Zaki wanke nama, ki daura awuta idan ya tafasa Saiki sauke Naman,ki saka Mai da tafarnuwa da albasa ki soya Naman, Saiki juye kayan Miya, Saiki soya ki saka kifi Banda, ki zuba ruwa bayan ya tausa Saiki saka kayan dandano da gyadar Miya, Saiki dauko ganyen kumbin ki zuba,ki barshi ya nuna, Saiki zuba yankekken albasa, idan ya nuna aci Dadi Lfy.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Miyan busashen yakuwa da tuwon shinkafa
Gskiya yayi dadi sosai kuma yarana suna sonshi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Tuwon Shinkafa da Miyan Albasa
Banashan miyan guro kuma gashi ita na girkawa family shine nayiwa kaina sauce nacishi da ita.dadi ba'a magana Ummy Alqaly -
Tuwon Shinkafa Da Miyan Wake
Hanyar yin miyar wake kala kalane don miyace me kunsheda sinadarai masu amfani ajikin Dan Adam wanda qabilar jarawa keyinshi aqasarsu amma ni nawa nabi wani sassauqan hanya don yinshi#gargajiya Jamila Hassan Hazo -
-
Semo da miyan ganyen albasa Mai wake
Mummy na tana son dukkan wani Abu Mai wake shiyasa nake girkashi #Bornostate#Meenal
-
-
-
-
Miyan ugu da kabeji mai gyada
Wannan miyar tayi dadi sosai zaki iya cinta da tuwon shinkafa ko kuskus TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Tuwon shinkafa da miyar agushi
Inason miyar agushi sosai mussaman idan taji hadi da kuma ganye kala kala.#team6dinner mhhadejia -
Tuwon shinkafa da miyar danyen zogale
Wannan girkin akwai dadi sosai maigidana yanason miyar danyen zogale UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
Miyan ganyen ugu
Wannan miyar tana da matukar amfani ajikin dan adam kuma tanada dadi sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Goten shinkafa
Abinci mai dadi, yanada kyu, marasa lafiya suna iyya cinsa sosia, baranma masu juna biyu ummukulsum Ahmad -
Miyan alyyaho
Miyan alayyaho yana da kyau sosai ajikinmu kuma yana da dadi sannan zaki iya cinsa da duk irin abincinda kikeso TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Tuwon shinkafa miyan Ganyen Alayyahu Da Kayan Cikin Rago
Mahaifiyata masoyiyar wannan girkine gareta naga wannan samfurin.#gargajiya Jamila Hassan Hazo -
Tuwon shinkafa da miyar taushe
Nayi farin ciki da dadin da abincin yayiMai gidana yaji dadin shi shima Marners Kitchen -
-
-
-
-
Soyayyar shinkafa mai kori da half-fried Egg
Akwae dadi sosai,kuma cikin sauqi zakiyi abinki👌,,,,ki gwada er'uwa #team6dinner Meynerl's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12273805
sharhai