Fried rice

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Mai
  3. Kayan dandano
  4. Cabbage, green beans, carrot
  5. Tattasai,tarugu da albasa
  6. Curry,tyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakiyi perboiling shinkafarki ki ajeta gefe ta tsane.

  2. 2

    Sai ki dauko jajjagenki na kayan Miya kizoba mai ki soya su. kisa ruwa kadan sai ki dauko green beans dinki sa ciki kisa curry da kayan dandanonki ciki kibari yatafasa.

  3. 3

    Sai ki dauko shikafarki kisa sai inya kusa da fowa Zaki dauko cabbage dinki da carrot kisa ciki da albasa sai kibarshi ya'yar da da fuwa.

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim Abubakar
Amina Ibrahim Abubakar @cook_19666556
rannar

sharhai

Similar Recipes