Awarar me kwai

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

#PAKNIG Me farin jini er Dubai kenan

Awarar me kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#PAKNIG Me farin jini er Dubai kenan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dafaffiyar Awara yanka Goma
  2. Kwai biyar
  3. Attarhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Curry
  8. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu awara ki yanka madaidai

  2. 2

    Ki dugurguza ta a kwano, kisaka kayan Hadin ki

  3. 3

    Ki fasa kwai hudu ki guya sosai, ki kulla a leda ki dafa tsahon minti 40

  4. 4

    Idan ta dahu ki yanka, ki fasa kwai ki soya a mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes