Lemon Mango da na'a na'a

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Wannan lemon yanada dadi sosai ga kuma dadin kamshi sannan xe taimakawa lafiyar jiki matuqa kasancewar na'a na'a nadaya daga cikin abubuwan dake maganin cuta dangin sanyi ko mura shima mangwaro yana dauke da sinadarin vitamin A mai yawa #FPPC

Lemon Mango da na'a na'a

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan lemon yanada dadi sosai ga kuma dadin kamshi sannan xe taimakawa lafiyar jiki matuqa kasancewar na'a na'a nadaya daga cikin abubuwan dake maganin cuta dangin sanyi ko mura shima mangwaro yana dauke da sinadarin vitamin A mai yawa #FPPC

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
mutum 5 yawan a
  1. Mangwaro manya biyu
  2. Lemon tsami madaidai ta guda biyu
  3. Na'a damkin hannu
  4. Flavor cokali biyu
  5. Sugar rabin kofi

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Dafarko zaki wanke Mangwaranki d na'a na'a seki yayyanka Mangwaranki ki cire bawon.

  2. 2

    Sekisa a blender ki markada kisa rariya ki tace

  3. 3

    Ki ki saka sugar da flavor sannan ki matse lemon tsaminki a mazubi na daban seki sa rariya ki xuba saboda kar kwallayen lemon tsamin su shiga

  4. 4

    Ki jujjuya sosai seki saka qanqarar xaki iya faffasa qanqarar kafin ki zuba nina sata ahaka saboda akwai dan tazarar lokaci kadan tsakanin lokacin d nahada d kuma lokacin shan ruwa

  5. 5

    Shikenn se sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes