MINI BURGER PIE 🥰😋💯

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

Sarrafa flour yna daya daga cikin abinda nafi kaunah...❤️💯inajin dadin kirkiro sabbin ideas,iyalina na nishadantuwa da samun sauyi musamman lokacin(BREAKFAST)daya kasance zaa hadu gaba daya...☕️🥛🍉🍇

MINI BURGER PIE 🥰😋💯

Sarrafa flour yna daya daga cikin abinda nafi kaunah...❤️💯inajin dadin kirkiro sabbin ideas,iyalina na nishadantuwa da samun sauyi musamman lokacin(BREAKFAST)daya kasance zaa hadu gaba daya...☕️🥛🍉🍇

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour nd 40mins
4 yawan abinchi
  1. For the dough;
  2. 2 cupsflour
  3. 1/2 tbspyeast
  4. 1 tbspsugar
  5. 1/2 tspsalt
  6. 1 tbspand half veg oil
  7. 1 cupwarm milk/warm water
  8. Before baking
  9. 1egg (for egg wash)
  10. Sesame seeds/kantu/ridi
  11. After baking
  12. 1 tbspbutter (ta shafawa immediately after baking)
  13. For the filling;
  14. Mincemeat
  15. Bread crumbs
  16. 1egg
  17. Attaruhu + curry leaves
  18. Ginger and garlic
  19. Albasa (Onion)
  20. Seasoning
  21. Spices;curry,thyme and black pepper
  22. 2 tbspveg oil

Umarnin dafa abinci

1hour nd 40mins
  1. 1

    Abubuwan da muke bukata gurin kwaba dough dinmu...

  2. 2

    Ki tankade flour dinki kisa a bowl mae dan girma,ki saka salt,sugar da yeast ki juya,sannan ki saka veg oil ki murza sosae yabi jikin flour din...

  3. 3

    Kisa warm milk/warm water ki kwaba,kiyi kneading dinsa sosae har sae kinyi making soft and smooth dough sannan kisa a rana/warm place y tashi for 40mins/1hour.

  4. 4

    Abubuwan da muke bukata na filling dinmu;

  5. 5

    Ki zuba mincemeat a bowl kisa garin bread,Kwai,attaruhu,ginger,garlic,albasa,sinadarin kamshi da sinadarin dandano Ki juya sosae komae y hade...

  6. 6

    Saeki mulmulasu balls adadin yadda kike bukata,sannan ki shafa oil kadan a hannunki ki dannashi yayi fadi kamar hka...saeki shafa veg oil a kaskonki...

  7. 7

    Ki saka naman ki gasa both sides din har sae yayi sannan ki kwashe kisa a side....

  8. 8

    Bayan dough dinmu y tashi,saeki kara kneading dinsa ki raba dough din into 4....

  9. 9

    Ki dauki daya kiyi rolling dinshi da fadi da tsaho,sannan kisa pizza cutter ki yanka sirarah,Ki kara daukan daya shima kiyi kamar Yadda kikayiwa na farko.... *kisa daya kan daya kiyi wannan net din dashi...

  10. 10

    Ki kara daukan dough daya cikin 2 daya rage miki,shima kiyi rolling dinshi da tsaho da fadi,Ki yanka sirarah da pizza cutter ki hade uku uku kiyi musu kitso(twist)....

  11. 11

    Saeki dakko dough dinki na karshe kiyi rolling dinshi da tsaho da fadi sosae,kisa filling dinki akae,kina bada tazara yadda zaeyi daedae da yadda zaki cire pie dinki,saeki dakko wannan net din a hankali ki dora kisa cutter ki cire circle shape din/Ko bakin cup hka...

  12. 12

    Saeki fasa kwanki guda 1 ki kada,kisa circle pie dinki a baking tray,Ki shafa egg a bakin da brush a hankali sannan ki dakko kitson nan kisa,a bakin kitson ki dangwali kwae kisa sannan ki hade baki da bakin,wannan kwan zae hanashi budewa gurin gashi,Kiyi egg wash a duka jikin pies dinki.

  13. 13

    Kisa kantu/ridi a saman kitson a hankali,kiyi baking dinshi a preheated oven @low heat da wutar kasan,idan yayi 20mins saeki kunna wutar saman for 10mins yayi golden...

  14. 14

    Idan ya gasu ki shafa butter ajiki immediately after baking,hkan zae kara masa laushi da kyau.

  15. 15

    Alhamdulillah done ✅ 🥰☕️🥛

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
rannar
Kano

Similar Recipes