Gasashen kifi

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

Ena son kifi sosai km yana kara lfy a jiki yana da dadi ga sawqin sarrafawa saboda ranar a makare nadawo gida naje asibiti kuma ba abinda nayi na Buda baki Amma kafin magrib har na hada kifina.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifi karfashe babba
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Kayan kamshi
  5. Kayan dandano
  6. Attaruhu
  7. Mai
  8. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke kifin na gyara shi sai nahada kayan qanshi citta,masoro da kaninfari da Maggi onga curry na zuba Mai na cakuda su sai na shafe kifina da wnn hadin na jajjaga attaruhu na shafa jikin kifin da cikinsa saina sa a kasko irin na gashin nan non stick sai na rage gas en bayan mintina na juya daya bangaren da kifi na ya gasu na yanka albasa Mai yawa nadan jajjaga attaruhu na soya su da Maggi da curry na juye akan kifin wlh yayi dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes