Wainar Fulawa

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

😙😍😋😋😋

Wainar Fulawa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

😙😍😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Ki zuba fulawan a kwano kisa ruwa ki dama dan kauri,ki xuba yankakken albasa ki daka attarhu kisa,kisa maggi, ajino da curry....sai ki daura kaskon tuya akan wuta kisa manja sai ki dauko kullin kina sawa idan yayi ki juya dayan gefen idan ya soyu ki cire...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
rannar
BORNO STATE

sharhai

Similar Recipes