Gashashen Birodi mai Kifi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. Birodi mai yanka guda 8
  2. Bota cokali abinci 3
  3. Kifin gwangwani 1

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zaki sha fa bota a bayan ko wani birodi sai ki bude kifin gwangwani ki tsiyaye mai ki zuba a mazubi ki murmusa shi.Sai ki dako birodi ki zuba kifi a ciki sannan kisa daya barin ki rufe kisa a abun gasa birodi idan ya gasu ana iyaci da shayi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes