Leman kwakwa da dabino

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa1
  2. Dabino yanda kake bukata
  3. Madara
  4. Sugar
  5. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa kwakwarki kiwanketa kinikata daban dabinoma zaki bareshi kiwankeshi sai ki nikashi shima daban.

  2. 2
  3. 3

    Sai kisamu rariya mai tsafta kitacesu daya bayan daya inkingama saikisa madara d sugar inkina bukata sai kiss flavor kisa a fridge yayi sanyi kafin kisha

  4. 4

    Shi wannan hadi yana taimakawa mata sosai wajan saukar musu d ni'ima nanda nan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes