Umarnin dafa abinci
- 1
Kisa fulawa, sugar, gishiri da baking powder ki cakuda
- 2
Kisa Mai
- 3
Sai kisa ruwa ki kwaba kibarshi ya huta na minti 5-10
- 4
Kisa fulawa ga board sai rabashi biyu
- 5
Kiyimai Fadi ki Yanka siriri, sai ki hadasu ki kitsa, in gin Gama sai ki soya
- 6
Sai kisa cikin syrup
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Fanken fateera
Wannan girkin yanada sauri, na koyoshi a Nan cookpad nayi amfani da recipe na sasher's kitchen sai na Kara wasu sinadai Kuma na Kara tawa fasaha, yarana sunyi farin ciki sosai yayi da sukaganshi a lunch box bayan cooler da girki a ciki sannan ga fateera a Leda sukaje islamiya suna murna 😀. Ummu_Zara -
-
-
-
-
-
Sinasir
Wanan Recipe din xebaki parfect sinasir 100% insha Allah #Kadunastate Mss Leemah's Delicacies -
-
-
Cin cin recipe IV
Kamar yadda nace ku cigaba da kasancewa da Ni domin ganin recipes kala-kala na cin cin, yauma Nazo muku dashi, cin cin dai inayinshi domin in farantawa Yarana Kuma in huta da kashin kudi 😅😊 Ummu_Zara -
-
-
-
-
-
-
Fanke
N tashi da safe n rasa me Zan hada Mana muyi breakfast dashi kawae n Yanke shawarar bari nayi fanke kuma Alhamdulillah iyalina sunji dadinsa sosae. Zee's Kitchen -
-
-
Alala
Alala ko ince moi-moi girki ne na marmari Kuma akwai Dadi matuka, iyalina sunji Dadi Kuma sun yaba Ummu_Zara -
-
-
Dublan
Dublan nau 'i ne na snacks din hausawa mafi yawancin ana amfani dashi ne a kayan gara.sae dae wannan yazo da wani shape na dabam wato shape din ganye 🍂 Zee's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13114224
sharhai