Tura

Kayan aiki

  1. Koi,
  2. fulawa
  3. suga,
  4. yis,
  5. madara
  6. bota,

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xakisa koi d suga, d fulawa ki juya, su hade, saiki jika yis d ruwan dumi, sai xuba madara a ruwan dumin kiyishi kamar kwabin dunot, d Dan karfi kadan, saiki saiki dinga dunkulawa kaman ring dunot

  2. 2

    Sai kisa a Pan din oven sai kishafa koi a sama ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kucheri aisha
kucheri aisha @cook_24781056
rannar

Similar Recipes