Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Fulawa kofi
  2. 1Bota
  3. 1Suga kofi
  4. Kwai 5
  5. Baking powda cibi 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fara hada bota da sugar, abuga har sai fari

  2. 2

    Sai a saka kwai da flabor a motsa har su hade

  3. 3

    Sai ka zuba fulawa da baking powder a motse har ya hadu

  4. 4

    Sai ki zuba a kwanon ki na gasa cake ki gasa a 180°C

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Magawata Shafa
Magawata Shafa @cook_16736731
rannar

sharhai

Similar Recipes