Bread food folio

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi ukku na flour
  2. Yiest cokali karami
  3. Butter cokali babba 2
  4. Sugar cokali 2
  5. Flavour marfi daya
  6. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki tankade flour dinku saiki sa yiest kisa sugar da gishiri ki motse saiki da butter ki Mirza sosai saiki sa flavor sannan kisa ruwan dumi ki kwaba saiki yi ta murzashi sosai saiki rufe ya tashi bayan ya tashi saiki dauko ki kara burzashi

  2. 2
  3. 3

    Saiki yankashi kiyimishi round saiki sa a pan din gashi kirufe ya kara tashi daganan saiki Shafa butter a Sama saiki sa a oven ki gasa

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes