Fanken flour

Ayshert Zauro Delicacies
Ayshert Zauro Delicacies @Nuraish
Sokoto

Girkine Mai Sauki Kuma yanada dadi ka laushi da Saukin Ci.

Fanken flour

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Girkine Mai Sauki Kuma yanada dadi ka laushi da Saukin Ci.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
  1. 1Flour Kofi
  2. Sugar Cokali biyar,tbsp
  3. Yeast Cokali 1
  4. Flavor(optional)

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Da farko asamu ruwa Mai dumi Asa yeast ciki a rufe yy minti goma,sai a dauko flour da sugar da flavor ahade su tare da ruwan yeast kwabi maikauri.

  2. 2

    Sai a rufe da leda Yy minti 20.

  3. 3

    Sai adauko inya tashi sai Afara suya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert Zauro Delicacies
rannar
Sokoto
About to be a registered nurse/midwife,i love trying different recipes from different cultures,my love for cooking is unexplainable.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes