Soyayyen dankali da kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Sinadarin dandano
  6. Kayan kamshi
  7. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fere dankali a yanka Shi gidan sukari(cube) sai a soyashi

  2. 2

    A fasa kwai a saka Masa attaruhu,albasa, sinadarin dandano sai a bugashi sai a kawo wannan dankalin asaka akai a juya

  3. 3

    A dora frying pan a wuta sai a saka Mai kadan kadan idan yayi zafi sai a zuba Hadin dankali da kwai a ciki sai ayi ta juyawa harsai ya soyu

  4. 4

    Shikenan an kammala 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes