Niqaqqen kayan marmari(smoothie)

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10 mins
3 yawan abinchi
  1. 250 ggwanda
  2. Tuffa guda biyu
  3. Inibi guda goma
  4. 1/3kofi na ruwan sanyi
  5. Zuma cokali biyu

Umarnin dafa abinci

10 mins
  1. 1

    Da farko za a yayyanka kayan marmarin a ciccire qwallayensu

  2. 2

    Sai a zubasu cikin abin niqa duka kayan har zuma a kunnashi akan makunni mai gudu na minti biyu har sai yy laushi sosai,sai a zuzzuba a kofi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

Similar Recipes