Tsire

#Sallahmeatcontest tsire na daban yayi dadi nayi amfani da kayan kamshi na gargajiya masu dadi iyalina suna sanshi
Tsire
#Sallahmeatcontest tsire na daban yayi dadi nayi amfani da kayan kamshi na gargajiya masu dadi iyalina suna sanshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadin zanwake nama inyaka falefale insa Maggi,onga,citta,yaji,thyme,masoro,kaninfari,kimba,mai injuya.
- 2
Zanjuya nama inyanka kuren tattasai,albasa zandauko skewers inwanke sai indauko nama insa, zansa nama daya tattasai,albasa,jan tattasai sai nama inkuma sasu albasa sannan nama to raguwar naman haka zanyi musu
- 3
Zandako kuli insa afaranti indinka sa nama na injuya ko ina inbarbade naman sauran naman haka zanyi musu.
- 4
Hanya biyu nayi nayida garwashi,nayina oven zanjera akan raga injera tsire na inayi ina dubawa ina yaryada Mai inajuya gefen dayayi.
- 5
Gashinan yagasu zanwanke parsley inyanka tomato sanyi kwalliya dasu gasunan najera plate sai ci Nagama.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Gurasa bandashe
#rapurstate kuwadai yasanmo kanawa yadda muka iya gurasa kuma munaji da ita akwai dadi ga bawuyar sarrafawa Nafisat Kitchen -
-
Special sallah suya(Tsire)
#layya ina gayyatar @jamilatunau @mamanjafar, @Aishat Adamawa cook_21450713 @maryamharende Nafisat Kitchen -
-
-
Soyayyar spaghetti Mai multi color pepper 🫑🌶️
Hum wannan ki tanadi namanki da kayan kamshi ummu tareeq -
-
Tsire
#Namansallah# inason tsire a rayuwa ta shiyasa na yanke shawarar gwada basira ta nayi a gida kuma alhmdllh tsiren nan yayi dadi sosai dan munji dadin shi sosai nida iyalina. Umma Sisinmama -
Cupcake
#Nazabiinyigirki a kuda yaushe ina matukar so inga nayi cupcake bana gajiya dashi saboda ina kaunarsa iyalina ma suna sanshi Nafisat Kitchen -
-
Tsire
Tsire tsohon abinci ne na tande tande da makulashe akasar Hausa musamman arewacin Nigeria... Yanada dadi sosai da amfanu ajikin Dan Adam,musamman idan yaji su albasa,tumatir..baking daga kasashen wake suna sanshi sosai...abinci be da ake samo a ko ina acikin garin kano....#NAMANSALLAH Khabs kitchen -
Farfesun kan rago
#Fpcdone mungode cookpad Allah yataimaka munkuyi abubuwa da dama na ban mamakinafisat kitchen
-
-
Tsire me Dankali Da "Kuli"kuli
Duk abunda akasawa kuli yana mutukar dadi ki sosai Inason kuli wlh shiyasa Nike amfani dashi wajen yin abubuwa da dama #NAMANSALLAH Mss Leemah's Delicacies -
-
Tea Spice
Tea Spice by rashows cuisines Wanna hadin kayan shayin Yana da dadi sosai,da Kara armashi ga kamshi me gamsarwa,mu guji dafa shayi batare kayan dandano masu Kara armashi da da natsuwa. #ichoosetocook #nazabiinyigirki R@shows Cuisine -
Kwadon zogale(moringa salad)
#kitchenchallenge wannan zogale akwai dadi ga kara lafiya Nafisat Kitchen -
Tsire
A gaskia tsiren da nike a gida nafi jin dadin sa akan na siyarwa wanan tsire yayi dadi sosai maigida na kansa saida ya yaba yara kuwa sai ci suke😋 #iftarrecipecontest @Rahma Barde -
-
Tsire
Sakamakon Sallah laya da akayi a kwai nama kuma anaso a sarafa nama izuwa nauika kalla kalla wannan yasa na sarafa nama nayi tsire kuma yayi dadi sosai sosaiYan gidan mu nata santi#Sallahmeatcontest Aisha Magama -
Tsire gashin kasko
A gsky ina son cin tsire sosai a daa saidai n aika a siyomin amma ynx sbd halin d muke ciki n lockdown babu damar siyowa shine nace bara na gwadayi ko Allah zai sa yayi dadi kuma alhmdllh nayi kuma yayi dadi fiye d wanda ake siyomin ma dg wannan lkcn babu ni babu siyan tsire Inshaa Allah sai dai nayi abuna a gida sbd iyalai na sunyi farin ciki sosai d wannn tsire Umm Muhseen's kitchen -
-
Chicken pepper
#kanostate iyalina suna matukar son kazar nan sosai NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
-
-
Lamb Mechoui
#Sallahmeatcontest Lamb mechoui gashi nama ne da yan Senegal keyi yawanci lokacin sallah laiya kuma da cinya rago akeyishi Maman jaafar(khairan) -
Homemade ketchup
#kitchenchallenge yanada saukin yi dadinshi kamar na kanti gwadashi ayau Nafisat Kitchen -
Tsire nama rago
#sallahmeatcontestTo yan uwan barkamu da sallah Allah ya maimaita muna,wana tsire ne danayi sana lokacin sallah ne yawanci anayi tsire ama ku biyoni kuji yadan nayi nawa Maman jaafar(khairan) -
More Recipes
sharhai (2)