Homemade ketchup

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge yanada saukin yi dadinshi kamar na kanti gwadashi ayau

Homemade ketchup

#kitchenchallenge yanada saukin yi dadinshi kamar na kanti gwadashi ayau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
mutum 5 yawan a
  1. 20Tomato jar
  2. cupVinegar quarter
  3. Salt half teaspoon
  4. 2 tblsSugar
  5. Red chilli 1teaspon

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Yadda zaayi zaki wanke tomato kiyanka kisa ruwa kadan kidura awuta yadahu sosai kisauke kisa ablender ki markada kisa ruwa kadan kitace kimaida kan wuta kisa salt,sugar,kisa dakakken barkono,vinegar kirage wutar kibarshi yadahu sosai.

  2. 2

    Zakiga ruwa ya kafe seki dibi kadan kisa akan plate idan yatsaya cak toyayi idan yana kwaran yuwa to beyiba seki barshi takara sa. Kisauke idan ya huce ki adana akwalba idan zakici chips seki yi amfani dashi ko asnack

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes