KFC chicken

Wannan kaza inayintane lokaci lokaci musammam ma me gida da yara basai munje saya a wajeba agida ma zamuyi abunmu
KFC chicken
Wannan kaza inayintane lokaci lokaci musammam ma me gida da yara basai munje saya a wajeba agida ma zamuyi abunmu
Umarnin dafa abinci
- 1
Tsokar kaza da cinyar kaza zaki zuba duka spices dinki da tarugu a kazar ki motseta sai ki ajeta tayi kamar minti talatin
- 2
- 3
Saiki fasa kwai ki aje a jefe flour ki zuba mata maggi dadan spices oat shima kisa masa maggi da Dan spices saiki dauko namanki ki turbudeshi da flour sai ki tsomashi a cikin kwai sannan kisa cikin oat sai ki soya a low heat har yayi golden brown ki kwashe shekenan acid dadi lfy.
- 4
Dip zaki hada mayonise da ketchup ki hadesu adinga dangwala anaci amma idan anaso
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Grill chicken parts
Zaki iya gashin Kaza a gida basai kin sayaba indai kinason tsabta da aminci. Barkanku da shan ruwa Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Chicken nuggets
Maigidana ya siyo wata katuwar kaza sai nace masa zan sarrafata Kala Kala nayi peppe chicken na soya wata sai km nayi nuggets kodan sbd yarinya itama taci Yana da dadi km Yana da sawqi Hannatu Nura Gwadabe -
-
My homemade kfc chicken
Wana kaza inasonshi yaw de nace bari in gwada da kaina Maman jaafar(khairan) -
-
-
Pepper chicken
Wannan pepper chicken din nayi shi ne muka hada d jallop rice naji dadin sa sosae Zee's Kitchen -
-
Pepper Chicken
#yclass Wannan girkin na musamman ne,Ina matuqar son pepper chicken 😋😋 Hadeexer Yunusa -
-
-
-
-
-
CRISPY CHICKEN (KFC)
Simple Nigerian Recipe, Very delicious Yummy. And it's Absolutely Gorgeous 😋💞Hope you'll give this recipe a try. Chef Meehrah Munazah1 -
Pepper chicken
Wannan naman yana da dadi ga amfani a jiki musamman a irin wannan yanayin na sanyi. Gumel -
Peppe chicken
#Hi Gaskiya Ena son nama a rayuwata musamman na kaza km peppe chicken Yana min dadi a jallop ko shinkafa da wake wannan naci shi da shinkafa da wake. Hannatu Nura Gwadabe -
Pepper chicken
Nakanyishine in Mai gida zaiyi baki ko biki ko inzamuje gida mukanjemusu dashi. Akwai Dadi Kuma hadin kazace me daraja Mom Nash Kitchen -
Golden brown chicken
Golden brown chicken, soya kaza, Akwai dadi da dandano da kuma qamshi Umma Ruman -
Pepper chicken
Wannan naman tayi dadi sosai kuma zaka iya city da duk irin abincinda kikeso #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Kfc
Wannan kazar tayi matukar dadi sosai,musamman kinaci kinajin yaji yaji acikinta. Samira Abubakar -
-
-
Kaza mai fulawa da kwai(Crispy chicken)
Nayi wanan kaza ne saboda inason shi kuma inzan siya ina siyanshi da tsada shiyasa nakeyi da kainadeezah
-
More Recipes
sharhai