Spicy roasted chicken

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
Kano

Wani nauin sarrafa kaza

Spicy roasted chicken

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wani nauin sarrafa kaza

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza
  2. Olive oil
  3. Attarugu
  4. Black paper
  5. Tafarnuwa
  6. Ketchup
  7. Mayonaise
  8. Maggi gishiri
  9. Citta
  10. Curry and thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kaxarki sai kiyi marinating dinta da maggi gishiri curry thyme ketchup mayonaise citta black paper ayi blending din attarugu da garlic asa a ciki asa oilive oil a hada a cakuda sosai ko ina yaji abarshi na awaya 2 ko over nyt a fridge se a ciro asa a non stick pan ai bakin a oven 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes