Special chicken recipe

Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
kano, nigeria

Matukar kika gwada wannan recipe din tozakiji banbanci😋

Special chicken recipe

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

Matukar kika gwada wannan recipe din tozakiji banbanci😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa kaza da spices da seasoning kisauke kibarta ta huce seki soya sama sama

  2. 2

    Seki dora pan a wuta kisa mai kisa ginger nd garlic paste kiziba albasa da tarugu kisoya sama sama seki zuba ketchup da mayonnaise kijuya kisa seasoning da curry

  3. 3

    Zuba kazar akai kijuya sosai bayan minti 3 seki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

sharhai

Similar Recipes