Okra soup

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
Kano

#WAZOBIA Miya ce mai dadi ga kara lafiya a jiki sannan kuma ba ta da dadewa wajan hada ta.

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Grated okra
  2. Bonnet
  3. Onion
  4. Maggi
  5. Meat
  6. Left over stew
  7. Garlic
  8. Palm oil

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke kayan miyan gaba daya a jajjaga sai a zuba cikin tukunya tare da wannan leftover stewdin da tafasasshen nama,dakakken tafarnuwa da nutmeg sannan a kara ruwa sai a dora kan wuta.

  2. 2

    Sannan akawo maggi a zuba

  3. 3

    Sai a rufe tukunyar idan ya tafaso sosai sai a zuba wannan gagaggiyar kubewar a gauraya ta sosai har sai ta hade sannan a barta ta dan dahu na minti 4 sai a sauke.

  4. 4

    Wannan sune kayan danayi amfani dasu

  5. 5

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
on
Kano
Cooking is my pride
Read more

Similar Recipes