Corn source

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Ni inna zauni sai nici bari ingwada wanan masara da kayan miya inga zaiyi dadi,kuma yayi dadi sosai ki gwada kima

Corn source

Ni inna zauni sai nici bari ingwada wanan masara da kayan miya inga zaiyi dadi,kuma yayi dadi sosai ki gwada kima

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Masara
  2. Tarugu
  3. Tatasai
  4. 1Lemon tsami
  5. Albasa
  6. Soursage
  7. Shirms
  8. Tafarnuwa
  9. Mai
  10. Magi mai star

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafaru nasamu danya masara ta wada ankafitu da ita daga gona sai naciri qwaya masara sai na wanki da kyau da ruwa sai na gishiri sai NASA awota tatadafuwa sai naciri nataci masarata

  2. 2

    Sai nazu nadiya aibasata da magi mai star nadiya soursage Dina dari da shirms sai na aji gifi,sai nadauko kayamiyana nazuba mai awuta NASA kayan miyanatari da magi sai nazuba masarata da nitafasata sai najuya sosai kayan miya suhadinda masara sosai sai nidauko albasata da nisoya agifi tare soursage Dina da shirms sai ni yamutsa,Akula Albasa nabata tsuruni awuta baitasoyubani,shikina sai ni zuba ruwan lemon tsamina aciki,waiwai kigwada yaruwata

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Similar Recipes