Jellop din taliya da wake

Jiddah's Kitchen
Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
Najeria

Abin ba'a magana saima kaci.

Jellop din taliya da wake

Abin ba'a magana saima kaci.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
1 yawan abinchi
  1. Sphagetti
  2. Beans fish
  3. Red oil Maggie seasoning
  4. Curry powder Kayan miya
  5. Water thyme Gishiri

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko zaki daura tukunyarki kisaka manja yasoyu saiki zuba nikakkun kayan miyanki su soyu saiki zuba ruwa adadin taliyarki.

  2. 2

    Saiki saka tafasasshen wakenki saiki saka maggi gishiri thyme nikakken kifinki saiki Rufe su tafaso tare.

  3. 3

    Idan yatafasa saiki saka taliyar ki saiki saka curry saiki rufe domin sukarasa dafuwa aci dadi lapiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jiddah's Kitchen
Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
rannar
Najeria

Similar Recipes