Farfesun naman kai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
  1. Naman kai
  2. kayan miya nikakku
  3. sinadaran dandano
  4. curry
  5. thyme
  6. Ginger
  7. palm oil
  8. gishiri

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Kiwanke namaki kisaka a tukunya.

  2. 2

    Saiki kawo kayan hadinki dukka ki zuba saiki rufeshi yayita dahuwa har saiyya dawo.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jiddah's Kitchen
Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
rannar
Najeria

sharhai

Similar Recipes