Lahori fish fry

Maman jaafar(khairan) @jaafar
Wana soya kifi ne mai spices na yan Indian akaiw dadi sosai 😋😋
Lahori fish fry
Wana soya kifi ne mai spices na yan Indian akaiw dadi sosai 😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke kifi ki tsaneshi seki dawko lahori spice ki juye a bowl inda BAki samu hadi spice dinba seki hada su spices dana hayana a sama
- 2
SeKisa lemon tsami kisa kwai 1 seki dama da ruwa kadan kada ki bari yayi ruwa kwabi yayi dan kawri
- 3
Sekisa kifi aciki duk kishafe jiki kifi seki rufe kibarshi ma 2 h ko kuma overnight nide na barna nawa overnight
- 4
Seki dora oil a wuta inda yayi zafi seki soya kifi in medium heat
- 5
Enjoy !
Similar Recipes
-
Unripe plantain porridge (Patte plantain)
#holidayspecial Wana abici na igbo ne mutane enugu state kuma akaiw dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
Fish and prawns in coconut gravy
Wana miya kina iya cinsa da shikafa, taliya , couscous ko bread Maman jaafar(khairan) -
Chapati and lamb tikka soup
Wana abici ne na yan Indian ne,Yawanci inda zanyi chapati da flour nakeyi kuma yawanci mutane ma haka sukeyi, to wata yar Indian tacemu ai asali chapati bada flour akeyi ba wai ashe hade hade ne na gari kusan biyar( alkama, gero, masara, soya , chickpea lentil)ake hadawa ayi chapati , to sabida inaso nagan babancinsa dana flour shine nasiye asali gari chapati nayi dashi kuma gaskiya akaiw babanci da kina cine baya isarki ; inda nayi 2cup flour ma chapati har sawra yakeyi ama wana sede na koma kitchen na kara murza wani sabida 2cup din bai ishemu ba ga lawshi ga dadi ga danko , kai har tuwo seda nayi da garin 🤭🤣🤣🤣sabida hadi garine mai bada lafiya ajiki baya busa mutu kamar flour Maman jaafar(khairan) -
Falafel and Tahini sauce
#ramadansadaka Wana abici yan Lebanese ne ama kuma yan north American da Indian nacishi sosai , first time danaci shi inace nama ne😂 ana hadashi kuma kamar sandwich ashe wai chickpeas ne kuma is very healthy food sana sauce din kuma da hidi ( sesame seeds) akeyi shi Maman jaafar(khairan) -
Vegetables Pakora
#ramadansadaka wana abici yan Indian nai kuma yanada dadi ci Maman jaafar(khairan) -
Turmeric Spaghetti Rice and fish stew
#ramadansadaka wana miyar kifi kina iya cinsa da duk abunda kikeso kamar couscous, doya , dankali Maman jaafar(khairan) -
Chickpeas stew
#Nazabiinyigirki wana miyar na yan Indian nai kuma yanada dadi ci , a rayuwata inaso girki sosai bana gajiya da girki Maman jaafar(khairan) -
Crispy spicy French fries
Yan uwa ku gwada wana recipe na soya dankali ku bani feedback akaiw dadi gaskiya 😋😋🥰😂 Maman jaafar(khairan) -
-
Soyaye kifi
Na tashi yaw sai naji ina marmari ci kifi shine na soya da kadan naci dayaji kuma naji dadinsa , Allah ya kara rufamuna asiri duniya da lahira yayiwa mazajemu budi na halal mai albarka Maman jaafar(khairan) -
-
Mackerel fish pepper soup
#mysallahmeal Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Maman jaafar(khairan) -
-
Oven grill lamb
#chefsuadclass1 wana gashi nama rago ne na oven kuma yayi dadi sosai munagodiya ga chef suad da cookpad chef suad da dried spices ta koyamuna ama ni nawa nayi da fresh spices sabida dama inadasu a fridge Maman jaafar(khairan) -
-
-
Chicken stir fry rice
Ina cinshi ina tunowa da shinkafa kaza. Tabbas turmeric shi ne sirrin sarrafa kazar Larabawa🥰🙌🏻 Princess Amrah -
Cat fish pepper soup
#SallahMeal yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah yasa karbabiya mukayi, Allah yayiwa zuriya albarka, Allah ya bamu zaman lafiya da abunda lafiya zataci.Wana pepper soup shine first meal dina na yaw rana sallah dashi family na sukayi breakfast kami suje sallah IDI kuma yayi dadi sosai Maman jaafar(khairan) -
Fish Onion Sauce
Wana miya kina iya cinsa da duk abunda kikeso kuma ga sawki yi Maman jaafar(khairan) -
-
-
Beef and veggies stir fry
Wannan stir fry din yana da matukar dadi kuma za a iya cinsa da komai, har zallansa ma ana iya ci. #choosetocook #nazabiinyigirki Princess Amrah -
-
Salmon fish croquettes
#GWSANTYJAMI Konaki nayi wana salmon fish din ogana yaji dadinsa sosai shine yace nasake yimishiTo danayi nima picture din ya bani shaawa shine nace bari nasake postings 🤣 Maman jaafar(khairan) -
-
Stir fry garlic vegetables and salmon fish
Munaso vegetables sosai musaman maigida na to shine na hada wana ma dinner kuma family na suji dadinsa sosai kina iya cishi hade da shikafa ko couscous ama mude haka mukacishi Maman jaafar(khairan) -
Garam masala
Na kasance Mai yin girki da Garam masala saboda dadinshi a girki shiyasa nayi nawa a gida dadinshi da kamshinsa ba'a magana Fatima Bint Galadima -
-
Pate doya(yam porridge)
Pate doya yarbawa nacewa asaro abici ne mai cika ciki sosai Maman jaafar(khairan) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13875509
sharhai (4)