Bake meatpie

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

Meatpie nada dadi matuka mussamman kahadashi da juices ko da tea.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
10 ko fi
  1. Filawa 4tin
  2. 1Butter
  3. Nama 1kilo
  4. Kayan dandano Dana kamshi
  5. 4Dankali guda
  6. 2Carrot guda
  7. Dan tarugu da albasa
  8. 1Kwai
  9. Meatpie cutter

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko zaki sa filawarki da butter kisa ruwan sanyi k kwaba kamar kwabin cincin amma shi zaiyi taushi SBD yaji butter.

  2. 2

    Sai kidora nikakken namanki awuta kisa su kayan dandano da kayan kamshi,

  3. 3

    Kizuba tarugu kiyanka carrot da arish in cube kizuba aciki

  4. 4

    Kisa albasa,inyayi kisauke,kidauko hadin Filawa kina murazawa kina sa meatpie cutter din kina cirewa insawa asaman cutter din kina sa nama,

  5. 5

    Kifasa kwai a bowl daban,kina bi duka round din Filawa kina sawa SBD kar yabude,sai ki danna cutter,sannnan kibude kisa aside har kigama

  6. 6

    Sai ki shafa butter abaking tray kijera meatpie kishaffa kwai asaman meatpie din kigasa in a medium heat.shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

Similar Recipes