Kalalla'ba(wainar flour)

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

Nayi shine da safe a matsayin abun breakfast Kuma Yayi dadi

Kalalla'ba(wainar flour)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nayi shine da safe a matsayin abun breakfast Kuma Yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mins
4 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. 3 cupRuwa
  3. 6Tarugu
  4. 1Albasa Mai lawashi babba
  5. 5Maggi
  6. Mangyada
  7. Yaji

Umarnin dafa abinci

50mins
  1. 1

    Da farko na daka tarugu da albasa saina dauko bowl na xuba flour nasa ruwa da tarugu da kwai na juya Yayi ruwa ruwa

  2. 2

    Saina Dora pan awuta low heat sauna xuba Mai cokali daya na barshi Yayi xafi saina zuba batter'na akai Yayi fad'i na barshi ya soyu saina qara Mai kadan daga Nan saina juya dayan side din idan Yayi sai a cire asa wani

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes