Tuwon shinkafa

maryam maikano
maryam maikano @cook_25369665
zamfara

Wannan tuwon shinkafa daban yake da ainihin tuwon shinkafa

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Manja
  5. Kayan kamshi
  6. Fulawa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke shinkafa ki tsaneta acikin kwando har sai Ruwan ya tsane sannan sai ki dan bazata akan tire ta dan sha Isla sosai idan ta bushe sai ki kai Gurin nika a nike ta lukwu Kamar dai nikan tuwon madara.

  2. 2

    Daga nan sai ki tankade da rariya mai laushi sanin sai ki diba kadan acikin garin sai ki kwaba da dan ruwa ruwa ban ba sosai ba daidai ruwan talge already ruwan zafi ya tafasa sai kiyi talge zaki barshi ya dahu sosai sannan sai ki sa saurin garin ki ruwa tuqa sosai daga nan sai ki barshi akan wuta domin sai ya ji wuta sosai kina yi kina qara ruwan zafi wadda zai dahu sosai idan yayi sai Juba fulawa daidai wadda tuwon zai qara daurewa sai ki bari ya dan qara turara shikenan sai a kwashe

  3. 3

    Za a iya ci da miyar alayyahu ko kuka

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

maryam maikano
maryam maikano @cook_25369665
on
zamfara
Cooking is every woman's pride
Read more

Similar Recipes