Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupsflour
  2. *2 teaspoon yeast
  3. *1 tspn sugar
  4. *1 tspn salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a jika yeast da ruwan dumi asa sugar then abarshi 5-7 minutes(idan yeast dinki me kyau ne zakiga yayi bubbles)

  2. 2

    Atankade flour asaka salt ajuya, azuba yeast da aka jika asa ruwan dumi akwaba kamar kwabin fanke amma yafisa kauri kadan,akaishi rana ko waje me dumi yatashi(alkubus bashi da matsala ba dole se an barshi yatashi ba ana iya zubawa wajen turarawa zai tashi)

  3. 3

    Ashafa mai a containers (ana iya amfani da cups)azuba rabi saboda in anyi steaming zai kumburo,azuba ruwa a pot aska strainer ajera containers asa leda asman sannan murfi ayi steaming,idan yayi zae kumburo Kuma in ansaka wuka ko toothpick tsakiya zae fito sumul! Anaci da miyan taushe ko alaiyyahu..enjoy!

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
on
Kano
I cook because food ixx my love language, i love providing a healthy and tasty meal to people i love.❤🌸🌼
Read more

Comments

Similar Recipes