Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. 1/2 cupsugar
  3. 1egg
  4. 1tablespoon yeast
  5. 1/4 tsalt
  6. 1/8 cupbutter (30ml)
  7. 1/4 tvanilla flavor
  8. 1satche milk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi proving yeast dinki da I/2 cup na ruwan dumi

  2. 2

    Ki samu container ki zuba yeast kisa kwai, sugar, butter, milk, vanilla sai ki motsa ki Kara 1/2 cup na ruwa

  3. 3

    Ki zuba flour sai ki mulka sosai na 20m

  4. 4

    Sai ki rufe ki barshi ya tashi

  5. 5

    Sai ki mulmula ki barshi ya sake tashi sannan ki Dora Mai ki soya har yayi Brown

  6. 6

    Note: ring doughnut Bai son wuta sosai yadda cikin zai soyu, kisa low heat.

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes