#gwsanty jami Gasashshen kifi

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

#gwsanty jami Gasashshen kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kifi danye
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggi da curry
  4. Tafarnuwa
  5. Lemun tsami
  6. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Da farko Zaki wanke kifinki saiki yayyanka sannan ki jajjaga tarugu da albasa kisa maggi da curry bayan kin jajjaga saiki kwashe a wani guri ki sa mai kadan da curry saiki shafama kifin saikisa a fridge kiyi marinating zuwa 2 hours sai ki kunna oven ki ggasa

  2. 2

    Inya gasu saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes