Dafaffan dankali Irish

Ameerah
Ameerah @meerah

Yayi Dadi sosai nayi Mana nida megidana

Dafaffan dankali Irish

Yayi Dadi sosai nayi Mana nida megidana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mnt
mutane 2 yawan
  1. Irish
  2. Taruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Farin mai
  6. Kifi
  7. Curry
  8. Dakayan kanshi

Umarnin dafa abinci

40mnt
  1. 1

    Dafarko Zaki fere dankalinki sai kiwanke ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Sai ki dako kayan miyanki ki wanke sosai sai ki jajjaga sai barshi.

  3. 3

    Sai ki dakko tukunyarki ki wanke sai kixuba Mai kisoya kayan miyan sai kikuma tsaida ruwa.

  4. 4

    Sai ya tafasa sai kisa kayan Maggi Dadi kayan kamshi sai kuma kiss Dan kali acidadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ameerah
Ameerah @meerah
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Wow dagani wannan dankalin yayi dadi 😋😋

Similar Recipes