Alale

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Delicious😋😋

Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Manja
  3. Mai
  4. Ruwan dumi
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Tattasai
  8. Maggi
  9. Onga
  10. Farin maggi (ajino)
  11. Ganyen albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika wakenki kmr minti 10 hk saiki surfashi ki wanke ki gyara ki saka masa attaruhu,albasa,tattasai ki nika blender ko kuma ki kai inji a nika miki

  2. 2

    Idan an dawo saiki saka masa mai manja ki yanka ganyen albasarki ki saka ki saka maggi,farin maggi, d kuma Kayan kamshinki saiki saka ruwan dumi ki dama dashi idan kin gama saiki zuba a leda idan kin gama saiki zuba a cikin tukunya kisa ruwan dumi ki dora a wuta ki barshi y nuna saiki sauke idan y huce sai aci lpy😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes