Exotic Zobo Juice

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

#mothersday
Wannan zobon na musamman ne,don yana dauke da sinadarai masu kara lafiya da inganta garkuwar jiki,da kuma bawa jiki kariya na musamman.Ga kuma dadi a baki😋
Na hada juice din nan da natural flavours daga pineapple,ginger da cucumber,ba artificial ba wanda yake da illa ga lafiyar jikin mu.
Wannan zobon nayi shi ne domin mahaifiya❤😍😘 ta abar qauna ta, saboda qaunar ta da natural juices

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. kofi 4 na busasshen zobo
  2. 2na garin busasshiyar citta cokali
  3. 1/2na madaidaiciyar abarba
  4. 1madaidaiciyar cucumber
  5. 1 1/2na sugar ko daidai da son zakin ki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tsince dattin jikin zobo,a wanke shi har sai an tabbatar dattin jiki ya fita.A wanke abarba da cucumber

  2. 2

    A daka citta a turmi a kwashe zubawa zobon,ayi grating cucumber

  3. 3

    Ayi grating abarba har bawon a abun goge kubewa,a zuba akan zobo,sannan a qarshe a zuba sugar don su dahu tare,a dora a wuta a barshi sai ya dahu sosai,sannan a kashe a qara ruwa akai a tace,a bar shi yasha iska

  4. 4

    Sai a zuba kankara ko wurin ma'ajiyar sanyi.Asha dadi lfy😋🤤

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

Similar Recipes