Chicken biryani

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Biryani abici ne na yan Indian da larabawa kina iya yishi da beef, lamb, chicken ko fish kuma yanada dadi sosai sana duk akaiw spices dinsu 😋banaso na cika ku da surutu dana baku labari abunda yasa na koyi biryani kusan 4 years back 🤣🤣🤣

Chicken biryani

Biryani abici ne na yan Indian da larabawa kina iya yishi da beef, lamb, chicken ko fish kuma yanada dadi sosai sana duk akaiw spices dinsu 😋banaso na cika ku da surutu dana baku labari abunda yasa na koyi biryani kusan 4 years back 🤣🤣🤣

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupbasmati rice
  2. 1 cupyoghurt
  3. 1packet biryani spices
  4. Potatoes
  5. 2fresh tomatoes
  6. 1whole soft chicken
  7. Ginger and garlic
  8. Onions
  9. Cloves and black pepper
  10. Cinnamon stick
  11. Maggi
  12. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki jika basmati rice dinki a ruwa ma 30mn, seki dora ruwa kan wuta kisa oil kadan da cloves da cinnamon stick inda ya tafasa seki zuba shikafa ki barshi ma 3mn seki sawke ki tsane

  2. 2

    Ki dora tukuya kisa oil ki zuba onion (yawanci akan bar onion din yayi brown ne ama wana ni ban barshi yayi brown ba)seki sa chicken kisa ginger, garlic, black pepper kita juyawa in low heat har seki gan nama ya sake color

  3. 3

    Seki sa potatoes, sliced tomatoes ki ta juyawa zakigan nama ya fara fito da ruwa seki zuba biryani spices dinki

  4. 4

    Kisa yoghurt kisa maggi ki rufe ki barshi ya nuna har se kigan shima potatoes din ya nuna

  5. 5

    Zakigan oil ya fara fitowa akanshi seki raba miya naki ta biyu

  6. 6

    Seki dawko parboiled rice din ki zuba rabi kisa miya kadan akanshi ki kara zuba rice

  7. 7

    Sekisa sawra miya seki rufe ki barshi ya nuna(to wasu nasa yellow ko red food color ama ni bansaba sabida maigidana bayaso food colour a abici)

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Aikuwa da kin bamu labarin mu sha dariya 😁

Similar Recipes