Lasagna

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Lasagna abici ne na yan Italy ga dadi ga cika ciki

Lasagna

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Lasagna abici ne na yan Italy ga dadi ga cika ciki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nikake nama
  2. Lasagna sheets
  3. Green, yellow, red bell pepper
  4. Carrot
  5. Green peas
  6. Tomatoes sauce
  7. Cheese
  8. Cottage cheese (optional)
  9. Ginger
  10. Garlic
  11. Curry
  12. Thyme
  13. Oil
  14. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisa oil kadan onions, carrot ki soya sama sama sekisa nikake nama kita soyawa har sekigan nama ya sake kala

  2. 2

    Sekisa su spices dinki kita soyawa in low heat har se ya tsane ruwa jikishi sekisa green peas, red,yellow and green pepper seki sawke ki ajiye gefe

  3. 3

    Ki dora ruwa kan wuta inda ya tafasa kisa oil da gishiri kisa lasagna sheets dinki kada ki barshi ya nune dewa seki sawke ki tsane

  4. 4

    Ki dawko oven dish ki shafa oil a cikinsa sabida kada ya kama seki fara sa lasagna sheets, sana tomatoes sauce,sana nama, sana cottage cheese, se kuma cheese

  5. 5
  6. 6

    Ki kara dora lasagna sheets, tomatoes sauce,nama cheese haka zakiyi har ya kare seki rufe da foil kisa a oven har se cheese din ya narke duka

  7. 7

    Seki yanka kiyi serving,ACI dadi lafiya! But inda bakida asali taliya da ake lasagna dashi kina iya yi da macaroni

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes