Jallof rice with beans

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
HaJaStY's delight
HaJaStY's delight @cook_26677585
Yobe

Nayi shi ne Saboda Don najima banyiba Kuma yayi dadi sosai 😋😋😋

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1hr
Hudu
  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Citta
  6. Kaninfari
  7. Mai da manja nayi mixing
  8. Alaiyyafu
  9. Kayan dandano
  10. Curry
  11. Thyme

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Na daura Mai da yayi zafi sai na sa albasa nabarshi dayayi laushi sai na tsaida ruwa already na tafasa wakena sai na zuba nasa kayan dandano citta, kaninfari,Curry, thyme na barshi yatafasa
    Na wanke shinkafa nasa daya kusa dahuwa sai nasa soyayyan kifi da attaruhu na na barshi yanayi daga baya sai nasa alaiyyafu na rufe sai na rage wuta nabarshi 4 some minutes sai na sauke nayi serving 😋😋😋😋yayi dadi sosai

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Cook Today
HaJaStY's delight
HaJaStY's delight @cook_26677585
rannar
Yobe

Similar Recipes