Chapati and lamb tikka soup

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana abici ne na yan Indian ne,Yawanci inda zanyi chapati da flour nakeyi kuma yawanci mutane ma haka sukeyi, to wata yar Indian tacemu ai asali chapati bada flour akeyi ba wai ashe hade hade ne na gari kusan biyar( alkama, gero, masara, soya , chickpea lentil)ake hadawa ayi chapati , to sabida inaso nagan babancinsa dana flour shine nasiye asali gari chapati nayi dashi kuma gaskiya akaiw babanci da kina cine baya isarki ; inda nayi 2cup flour ma chapati har sawra yakeyi ama wana sede na koma kitchen na kara murza wani sabida 2cup din bai ishemu ba ga lawshi ga dadi ga danko , kai har tuwo seda nayi da garin 🤭🤣🤣🤣sabida hadi garine mai bada lafiya ajiki baya busa mutu kamar flour

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. For chapati dough
  2. 2 cupchapati flour
  3. 1/2tablespoun salt
  4. 2tablespoon oil
  5. For tikka soup
  6. Lamb or meat of your choice
  7. Onions
  8. Ginger and garlic
  9. Coriander powder
  10. Cumin powder
  11. Chilli powder
  12. Paprika powder
  13. Black peper powder
  14. Gram matsala powder
  15. Attarugu and tatase
  16. Tomatoe puree
  17. Oil
  18. Yoghurt
  19. Lemon juice
  20. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke nama na tsane ruwa jikinsa sosai senasa grated onion, ginger, garlic, nasa lemon juice sana nasa cumin, coriander, chilli, paprika,maggi

  2. 2

    NASA yoghurt da oil na hadesu sosai sena barshi ma overnight inda kinaso 2h ma yayi

  3. 3

    After 2h ko overnight sena juye a baking tray nasa oven na gasa inda bakida oven ko kuma bakuda wuta se ki gasa kan frying pan kisa oil kadan a pan din

  4. 4

    Sena dora tukuya nasa onion na soya sede ya fara narkewa nazuba grated tatase, pepper, ginger and garlic, na zuba tomato pure na barshi ya nuna sosai

  5. 5

    Sena zuba cumin, coriander,gram matsala, maggi, nasa nama na barshi ya kara nuna sena zuba coconut milk na rufe na barshi ya nuna ma 5mn in low heat

  6. 6

    Sena sawke gashina tikka soup yayi ready

  7. 7

    Wana shine chapati flour

  8. 8

    Nasa 2cup chapati flour a bowl nasa gishiri da oil

  9. 9

    NASA ruwa ya zama dough se na barshi ma 30mn

  10. 10

    After 30mn se na dawko dough dina ina diba kadan kadan inayi round shape sena rolling dinsa round

  11. 11

    Na dora non stick frying pan aka wuta da yayi zafi sena gasa ama basan oil a pan dinba, baya ya gasu sena shafame butter a jikisa

  12. 12

    Gashina shima is ready

  13. 13

    Sena hada da miya 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes