Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Oregano
  3. Flour
  4. Pepper mix
  5. Cinnamon powder
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki feraye dankali sai ki wanke sai kisa grater ko fila ko wuka ki yankashi falai falai haka zakiyita yi har ki gama

  2. 2

    Zaki dakko dankali sai ki zuba gabadaya spices din dana lissafo da sauran ingredient din acikin dankali sai ki juya sosai.

  3. 3

    Zaki zuba mai acikin kasko sai ki daura akan wuta idan yayi zafi sai ki dakko dankali ki zuba aciki ku soya har sai ya soyu sosai yayi brown ya zama crispy sai ki sauke ki barbada yaji akai sai ki juya shikkenan kin gama.

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes