Dambun couscous

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Ga Dadi ga sauqin sarrafawa

Dambun couscous

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ga Dadi ga sauqin sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Carrot
  3. Green beans
  4. Mangyada
  5. Sinadarin dandano
  6. Curry da thyme
  7. Kayan miya
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a yanka carrot da green beans awanke atsane a baaket

  2. 2

    Se a daura mai a wuta asaka albasa idan yayi brown a xuba kayan Miya da sinadarin dandano aciki da curry da thyme idan yasoyu se a xuba ruwan naman tafashe amma kadan bame yawaba

  3. 3

    Se a rage wutan sosai domin couscous bayason wuta dayawa,se a xuba couscous din da carrot da greens beans dinda aka yanka arufe kamar minti 5-10 a sauke.seki daura kaxarki soyayya..aci Dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes