Paten tsakin masara

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Pate abuncin zazzagawa ne,abun marmarine,ga Dadi ga sauqin sarrafawa...#repurstate

Paten tsakin masara

Pate abuncin zazzagawa ne,abun marmarine,ga Dadi ga sauqin sarrafawa...#repurstate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara
  2. Kayan miya
  3. Gyada
  4. Manja
  5. Sinadarin dandano
  6. Kakide
  7. Ruwan tafashe
  8. Xogale
  9. Qashi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a surfa tsaki barji. idan ankawo a wanke sosai afitar da garin se a rege sosai a tabbatar babu qasa da dutse,atsane a basket

  2. 2

    A daura ruwa a tukunya axuba ruwan tafashe da manja,da qashi aciki se a xuba xogale da aka wanke aciki,idan yayi kamar 15 minutes se a xuba tsakin aciki da sinadarin dandano da gyada ajujjuya a rufe

  3. 3

    Idan yadauko yi saura kadan se axuba kayan Miya aciki shine abuna qarshe daza a saka ajujjuya sosai,idan yayi a sauke...asha da kakide..aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@smarty_bakes66 irin wannan shi ake cema sa megida angaje 😇

Similar Recipes