Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya cup 2
  2. Ruwa
  3. kanun fari
  4. Citta
  5. flavor chokali 1
  6. Sugar dede

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki shirfa ayarki saiki wanke ta sosai ki Kai a markado maki kisa citta karanfani.

  2. 2

    Sai ki tace bayan kin tace saiki zuba fulego da sugar ko ki sa a fridge ko kisa ice

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
firdousy
firdousy @Fidhim
rannar

sharhai (3)

Bilkisu Jibrin
Bilkisu Jibrin @billycious
Dan Allah menene fulegu?
(an gyara)

Similar Recipes