Kunun Aya (Tigernut juice)

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Iftar mubarak
#RAMADANSADAKA

Kunun Aya (Tigernut juice)

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Iftar mubarak
#RAMADANSADAKA

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15min
3 yawan abinchi
  1. Aya
  2. Citta
  3. Sandar girfa
  4. Madara
  5. Sukari
  6. Ruwa

Umarnin dafa abinci

15min
  1. 1

    Ki jika girfar yayi kamar 1hr.
    Ki tsince ayar ki jikata kwana a ruwa se ki rege ki wanke ta tas sannan ki zuba a blender ki zuba dakakkiyar citta ki markada yay laushi sosai.

  2. 2

    Ki samu rariyar laushi ki tace se ki zuba ruwan girfar ki kara ruwa akan dusar ki kuma tacewa se ki zuba madara da sukari ki juya

  3. 3

    Ki saka sandan girfar akai kisa a fridge yayi sanyi.in za'a sha se a cire girfar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes