Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1h
3 yawan abinchi
  1. Zobo
  2. Citta
  3. Girfa
  4. Kanunfari
  5. Na'a na'a
  6. Bawan abarba
  7. Sikari

Umarnin dafa abinci

1h
  1. 1

    Dafarko zaki gyara zobonki sannan ki wanke ki zuba acikin tukunya sai ki xuba su citta, kanunfari, girfa, na'a na'a da kuma bawon abarba sannan ki zuba ruwa ki barshi ya dahu sai ki sauke.

  2. 2

    Idan Kika sauke sai ki barshi ya huce bayan ya huce sai ki zuba kankara ki sha, ko kuma ki saka a fridge yayi sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
rannar
Zoo Road Kano Nigeria
my name Sumayyah Tahir Ibrahim, I live at zoo raod ja'oji, cooking,reading and research are my hobbies.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes