Waina/Masa

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

#sallahmeal Abba wannan masar taka ce Allah yayi muku albarka duka ya hada ka da mata abokiyar zama ta kwarai amin

Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 4 danya
  2. Rabin kofi parboil shinkafa
  3. 3Albasa
  4. Sugar chokali 1
  5. Yeast chokali 1
  6. Gishiri chokali 1
  7. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa parboil rice ki bari ta huce
    Ki jika shinkafa tsawon awa 3 ko ta kwana

  2. 2

    Ki hada anyar da dafafar akai nika tare da albasa ki rufe ki zuba yeast da sugar kai wuri me dumi ar ta tashi

  3. 3

    Idanta tashi se ki sa gishiri ki samu tandarki me kyau

  4. 4

    Shin ita masa gasa ta akeyi ko
    Soyata akai 🤔🤔🤔

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes