Kayan aiki

1hr
4 yawan abinchi
  1. Taliya
  2. Karas
  3. Koren tattasai
  4. Albasa
  5. Attaruhu
  6. Kayan kamshi
  7. Maggi
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko zaki Fara tafasa taliyarki, Amma tafasa daya sai ki taceh

  2. 2

    Sannan ki yayyanka karas, albasa, koren tattasai, sai ki jajjaga attaruhu.

  3. 3

    Bayan nan sai ki dora mai akan wuta ki xuba albasa da spices ki jujjuya kadan sannan ki xuba karas da koren tattasai, sai ki kawo taliyar nan da Kika tafasa ki juye sannan ki xuba ruwa kadan ki juya ki barshi yayi kaman minti 3 sai ki sauke shikenan kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
rannar
Zoo Road Kano Nigeria
my name Sumayyah Tahir Ibrahim, I live at zoo raod ja'oji, cooking,reading and research are my hobbies.
Kara karantawa

Similar Recipes