Vegetables Jollof rice

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Abokaina oga nai suka kawo muna ziyara ciki weekend shine nayi musu wana jollof rice kuma Alhamdulillah suji dadinsa dan hada takeaway 😂😂, koni da na dafa naji dadi jollof dina kodade ba dewa na samuba na hada musu da coleslaw ama I'm very sorry ban dawki pictures din coleslaw ba sabida rana nayi busy aiki yayi mu yawa kusan yadan gari namu yake babu mai taimako kanayi kuma ga yara na damuka 🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupbasmati rice
  2. Fish of choice
  3. 1whole chicken (optional)
  4. 5tatase
  5. 5medium onions
  6. 2attarugu peper
  7. 1fresh tomatoe
  8. 2tablespoons tomato paste
  9. 4bay leaves
  10. 1tablespoon curry and thyme
  11. 1tablespoon crayfish
  12. 1tablespoon seasoning
  13. 4maggi
  14. 2 cupmixed vegetables
  15. 1/2 cupoil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu tatase, albasa, attarugu da tomato guda tak kiyi blending dinsu, sirri jollof shine tatase da albasa da tomato paste ba dole bane sai kisa frensh tomatoes shiyasa ma zakigan guda tak nasa aciki

  2. 2

    Sai ki dora tukuya kisa oil (oil din dana soya kifi da nama dashi nayi using yana bada text a jollof)sana nasa bay leaves, curry and thyme na soya ma 2mn sana nasa tomato paste

  3. 3

    Na soyashi ma 5mn sana nasa nikake kayan miya dina na rufe na barshi yata nuna

  4. 4

    Har sai kigan oil ya fara fitowa a kanshi sai nasa maggi, crayfish da seasoning, na wake shikafa na zuba aciki

  5. 5

    Sai na zuba ruwa nama na hadasu nasa foil na rufe na rage wuta na barshi ya nuna ma 15mn

  6. 6

    Kami shikafa ya nuna sai na dora tukuya nasa oil kadan da albasa nazuba mixed vegetables dina(carrot, green peas, peas, sweet corn)nasa gishiri da curry na soya sama sama

  7. 7

    Gashi shikafa ya nuna sai na zuba mixed vegetables din aciki na hadesu na barshi ma 3mn sai na sawke

  8. 8

    Na soya kifi tilapia da hake fish da nama kaza aka hada da shikafa

  9. 9

    Enjoy!😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (19)

FAB's Kitchen
FAB's Kitchen @cook_17369324
Masha Allah Nima gani na kawo Miki ziyara

Similar Recipes