Kosan doya

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Ga wata hanya ta sarrafa doya

Kosan doya

Ga wata hanya ta sarrafa doya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 minutes
2 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Mai
  3. Maggi
  4. Tarugu
  5. Lawashin albasa
  6. Albasa
  7. Curry
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Zaki wanke doya ki fere Bayan, saiki sa abun goga kubewa ki gogeta sosai.

  2. 2

    Ki juye a roba, kisa Maggi, tarugu, albasa, lawashin albasa, Curry, gishiri, kowanne kadan zakisa, saikisa hannu ki bubbugashi sosai.

  3. 3

    Saiki dora Mai a wuta, in yayi zafi saiki nemi chokali ki Rika diba kina sawa a ciki, in gefe ya soyu ki juya dayan gefen, shikenan, akwai dadi sosai 💃🏻😁😁

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
rannar
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Kara karantawa

Similar Recipes