Farfesun zabuwa

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Masha Allah tayi dadi sosae inason zabuwa gsky

Farfesun zabuwa

Masha Allah tayi dadi sosae inason zabuwa gsky

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zabuwa
  2. Attaruhu da tattasai da albasa
  3. Kayan dandano Dana kamshi
  4. Mae kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki wanke zabuwarki sosae kizuba atukunya kisa Kayan kamshi da albasa wadatacciya sae ki rufe

  2. 2

    Idan tafara laushi sae kisa jajjagen attaruhu da tattasai da albasa kisa Kayan dandano da Mai kadan Amma in Tana da Mai sosai base kinsa Mai ba se kirufe kibarta tagama dahuwa

  3. 3

    Idan tanuna tayi laushi romanki yyi yadda KK son shi shikenn saiki sauke aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

Similar Recipes